Labaran duniya

VIDEO: Inda Ranka: Ya Kama Makocinsa Da Matarsa Akan Gadonsa

Inda Ranka: Ya Kama Makocinsa Da Matarsa Akan Gadonsa

Tirkashi Wannan Rashin mutunci da rashin kamun Kai gamida cin Amana da menene yayi kama

Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi yanzu yanzu muka sami labarin wani magidanci da yakama matarshi da kwarto

A wayewan garin yau ne muka samu labarin wani makocin da bazamu bayyana sunansa ba ya kama matarsa da makocinsa kuma a bokinsa da matarsa akan gadonsa suna zina.
Al’amarin ya farune bayan da shi mai matan ya fita gidansa zuwa inda yake aiki kamar yadda ya saba duk ranakun aiki.

Click WhatsApp to watch full videoπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌ

Matar tasa da makocinsu asirinsu ya tonu ne bayan da shi mijin yayi dawowan bazata gidansa saboda mantuwan da yayi, abun mamaki yana tura kofar dakinsa kawai sai ga matarsa da makocinsa sun himmatu da juna. Kamar yadda muka samu labari.

Shi dai wannan makocin da tuni mai matar yake masa kallon Dan uwa na jini. Ya sha tsurkunta masa cewa matarsa tana zina da maza idan baya nan ashe dai da shi take yi

Anan sai dai muce allah subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya kuma zaunar da mu lafiya ya rufa mana asiri duniya da lahira ameen ya Allah

Yakamata Mata na gida da suji Tsoron Allah su na kiyaye mutuncin su day Kuma mutuncin ibarda su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button