Kanywood

Video Yadda Aka Tonawa Murja Yar Tik Tok Asiri – Yar Bariki Cewa

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una matan Kannywood suna kara cigaba da tonawa murja yar tik asiri a idon duniya

Complete video πŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌ


Domin kuwa ba,a taba tsammanin hakq halin murja yar tik tok yake ba kuma ba,a taba tsammanin hakq daga gare ta ba

Muna fatana murja yar tik tok zata fadaka tayi tunanin akan cewa babu wanda bai san tarihin rayuwar ta ba da aika aikar da tayiwa tsohon minin ta ba

Inda akayi ikrarin cewa mura ta gudu da aure akanta kuma ta koma bariki da aure akan ta

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button