Labaran duniya

VIDEO: Gwamnan Jihar Sokoto Mugun Makaryaci Ne Akan Kashe Deborah_ Sheik Bello

VIDEO: Gwamnan Jihar Sokoto Mugun Makaryaci Ne Akan Kashe Deborah_ Sheik Bello

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci a arewacin Nigeria a jahar sokoto yayi wa,azi mai zafi akan gwamnan jahar sokoto

Haka zalika ana zargin Gwamnan jihar sokoto da fifita kiristanci akan musulunci wanda shine addinin mu kuma addinin gaskiya

Haka zalika an bayyan gwamnan jahar sokoto a matsayin tantarin makaryaci mara tsoron allah

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button