Labaran duniya
SABON VIDEO! Yadda Zaka Gane Idan Budurwar Ka Harija Ce

Wata budurwa tayi wasu bayanai masu matukar ban mamaki da ban Al ajabi gameda yammata Wanda Suka kasance harijai wadda ba kowani Saurayi be take Gane hakan ba gameda budurwar sa
Lallai wannan yarinyar Babu kunya a idanunta yadda take fede zafafan kalamai batareda Jin kunyar kowa ba tirkashi
Kalli Yadda yarinyar hausawa take fede kalamai Babu kunyar wani daga cikin yan uwanta ya gani ko Kuma iyayen ta tirkashi